Real Madrid Trent Alexander-Arnold ba a shaida masa ya nemi wata ƙungiya ba a bazara, Arsenal na harin ɗanwasan gaba na ...
Shugaba Trump na son ƙaddamar da tsarin kariyar makamai masu linzami na zamani na biliyoyin daloli don kare ɗaukacin Amurka.
A Amurka kaɗai, inda babu mafi ƙarancin shekarun aure na tarayya, sama da yara ƙanana 300,000 sun yi aure bisa doka tsakanin ...
Sheffield United da Coventry da Valencia duk suna na son su sayi danwasan Brentford da Nigeria Frank Onyeka, mai shekara 28 a watan Janairu.
Fadar White House ta sanar da sunayen waɗanda za su sa ido kan mataki na gaba na shirin samar da zaman lafiya na shugaban ...
Chelsea ta sanar da Real Madrid cewa za ta iya sayar da Enzo Fernandez, Man Utd na son Joao Gomes, yayin da Nottingham Forest ...
Ta daɗe tana burin mallakar Greenland. Bayan sojojin Nazi na Jamus sun mamaye yankin da ake kira Jutland a Denmark a lokacin ...
Chelsea na shirin lale fam miliyan 43 domin ɗauko Jeremy Jacquet, Napoli na son Evan Ferguson , yayin da Bournemouth ke ...
Waɗanda aka ɗauka aikin sojin sun faɗa wa BBC cewa matar wadda ta kasance tsohuwar malama, ita ce ta yaudare su cewa ba za su ...
Tammy Abraham zai iya dawo wa Aston Villa, Manchester United na fatan ɗauko Carlos Baleba a bazara, yayin da Juventus ke ...
Manchester United na son ɗauko Oliver Glasner, Chelsea da Manchester City na hamayya Dro Fernandez, yayin da Tottenham ke son ...
Wasu na tunanin idan Amurka ta ƙaddamar da ƙaramin har, za ta ƙarfafa gwiwar masu zanga-zangar, sannan zai zama gargaɗi ga ...